iqna

IQNA

Afrika ta kudu
Tehran (IQNA) Hukumar kula da kur'ani ta kasar Afirka ta Kudu (SANQC) kungiya ce ta Musulunci wacce shirinta na farko shi ne gasar haddar kur'ani ta kasa da ake gudanarwa a kowace shekara, kuma sakatariyarta ce ke karkashin jagorancin malaman kimiyyar karatu.
Lambar Labari: 3487631    Ranar Watsawa : 2022/08/03

Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya jaddada wajabcin daukar matakan na bai daya tsakanin kasashe domin kalubalantar takunkuman Amurka da kuma kare al’ummar falastinawa.
Lambar Labari: 3484752    Ranar Watsawa : 2020/04/28

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da taron tunawa da Kasim Sulaimani a kasar Afrika ta kudu .
Lambar Labari: 3484430    Ranar Watsawa : 2020/01/19

Bangaren shari’a a Afrika ta kudu na ci gaba da bincike kan harin da aka kai wa wani masallaci a garin Durban.
Lambar Labari: 3484330    Ranar Watsawa : 2019/12/18

Lambar Labari: 3484325    Ranar Watsawa : 2019/12/17

Bangaren kasa da kasa, musulmin yankin Gordon Bay a kasar Afrika ta kudu sun samu izinin ginin masallaci.
Lambar Labari: 3484156    Ranar Watsawa : 2019/10/15

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano a kasar Afrika da ta kudu domin kira da a saki Sheikh Ibrahim Zakzaky
Lambar Labari: 3483881    Ranar Watsawa : 2019/07/26

Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar shi’a a kasar afrika ta kudu sun shirya taro da ya hada musulmi da kiristoci.
Lambar Labari: 3483844    Ranar Watsawa : 2019/07/15

Bangaren kasa da kasa, za a nuna wani fim kan tarihin musulmin kasar Afirka ta tashar talabijin ta Qfogh.
Lambar Labari: 3483715    Ranar Watsawa : 2019/06/06